Fries and egg with ketchup

Fries and egg with ketchup
Steps
- 1
Idan ki ka bare dankalin ki,
Za ki yanka shi yankan suya, za ki daura mai a wuta yayi zafi,za ki dan zuba albasa a ciki in yayi zafi sai ki zuba dankalin, har ya soyo ki kwashe, a haka har ki gama soyawa, kafin ki soya dankalin za ki zuba gishiri, seasoning da curry. - 2
Za ki fasa kwan ki yadda ki ke son yawan shi, za ki yanka albasa a ciki, sannan ki zuba curry,garlic,thyme, seasoning da dakakken attarugu.
- 3
Sannan ki zuba a frying pan mara kamu, wato nonstick, in ya soyo sai ki juya daya bangaren shi ma ya soyo,kar ki bari ya kone dan ba zai burge ba balle ayi sha'awar ci
- 4
Sai kawo mayonnaise din ki, ki zuba sugar kadan yadda ba zai fito ba sosai, wasu su na ɗan qara mi shi lemun tsami amma gaskiya taste din baya min daɗi, ki zuba seasoning in kina so amma ketchup din ba'a saka ma sa wani abu
- 5
Sai ki zuba a kwanon mai gida ki yi mai kwalliya, in kuma na shan ruwan waje ne za ki zuba a pack kamar dai yadda na zuba nawa a pack, na shan ruwan waje ne, sai kiyi garnishig
- 6
Ga yadda na yi serving sannan na yi garnishig, za'a iya ci da shayi ko kuma lemu mai sanyi, sannan nayi using bay leaf for garnishig also.
Similar Recipes
More Recipes
-

🍕♻️ Fridge-Clear-Out Cheesy Bread Pizza
Gurpal kaur Ubhi's {Heavenly Jewel Kitchen}
-

Swati Ganguly Chatterjee
-

Syeda Hira Mujadid
-

Syeda Hira Mujadid
-

Syeda Hira Mujadid
-

Pragati Hakim
-

Katatonickat
-

Belowthegrid's Pineapple Upside Down Cake
belowthegrid
-

Sweetened Sparkling Ice Lemonade
Crock Pot Girl 🤡
-

daria0530
-

Jacob Allord
-

Surhaan Tahir Wafai
-

Sudipa Gope
-

Shital Jataniya
-

Naheed Alam
-

Shital Jataniya
-

daria0530
-

Sweetened Sparkling Ice Lemonade
Crock Pot Girl 🤡
-

Belowthegrid's Pineapple Upside Down Cake
belowthegrid




























Comments