Cinnamon rolls
Steps
- 1
Ki zuba flour a bowl mae kyau ki zuba yeast, sugar, baking powder, salt da powdered milk ki juya sosae sae ki saka butter ki fasa kwanki ki kada ki zuba a ciki kisa warm water ki kwaba sosae.
- 2
Idan kikayi making soft dough sae ki rufe kisa a rana ko warm place y tashi for 1hour.
- 3
Sae ki dakko kiyi rolling dinsa ki shafa melted butter a saman kamar hka
- 4
Sannan ki hade white sugar din da cinnamon din ki zuba akae kamar hka
- 5
Sae ki nannade a hankali kamar hka
- 6
Ki sami wuka ki yanka madaedaeta
- 7
Sae ki shafa butter a abinda zakiyi baking ki jerasu kamar hka
- 8
Kiyi preheating din oven dinki kiyi baking at low heat har yayi
- 9
Fresh from oven 😍😍
- 10
Sae kiyi topping da abinda kike so nidae nayi using condensed milk 😋
- 11
Ga yadda cikin yayi very soft
- 12
Ga kuma yadda bayan yayi
- 13
Enjoy 😍👍
Similar Recipes
More Recipes
-

Shobha Deshmukh
-

Bethica Das
-

Pabi Chettri
-

Barnali Debdas
-

Cowpea / Black-Eyed Beans Zero Oil Cold Chaat Salad
Manisha Sampat
-

Eunice Yenaan
-

Quick & Easy Shrimp Shish Kebabs
Mad Cook
-

Lichu Lonka Sherbet (Lychee Mirchi Sherbet)
Jibita Khanna
-

Brad's Garlic Chipotle Shrimp Street Tacos
wingmaster835
-

Nicky
-

Pawon Indo Bule
-

LexiiMueller
-

20092388 -

skamysze -

Firdausy Salees
-

Rabia -

David Wanyama
-

EKta Suri
-

Sweet poha (beaten rice) recipe
Mamta L. Lalwani
-

Mulunga Alukwe
-

Daisy Ahmed -

Pawon Indo Bule
-

Vaishali Jindal -

Suman Baid

















Comments