Potato noodle
#100noodle contest
Steps
- 1
Da farko zaki feraye dankalinki, ki yankashi slice, sai ki daura manki yayi zafi sai ki soya ki ajiye a side
- 2
Sannan ki daura ruwan zafinki kisa egg dinki aciki sai su tafasa tare
- 3
Sai kiyi grating din attaruhu da albasa ki zuba a cikin ruwan
- 4
In ruwan da kika daura ya tafasa sai ki cire egg dinki ki zuba indomie noodle dinki ki rufe kamar minti biyu
- 5
Sai ki bude ki zuba maggi da sardine da lawashi inkinaso sai ki rufe ki barshi ya karasa
- 6
Kafin ma ki bude zakiji kamshi mai dadi yana tashi
- 7
Sai kiyi ki zuba indomie noodle dinki akicin plate mai kyau sannan ki zuba fried potato dinki a gefe sannan ki bare egg dinki ki daura shi a tsakiya
- 8
Enjoy
Similar Recipes
More Recipes
-

🥗 Fit Cuban Cold Salad (Low-Carb & High Protein)
Anniel Glez
-

Ryan
-

Bonface kithinji
-

Bolognese Sauce (Fast Version & Traditional Version)
Gaetano Spampinato
-

Bethica Das
-

Tasty Crispy Curry Leaves Majedar Fritter
Ramaben Joshi
-

Daneji Kitchen
-

Christina
-

White Cheddar Scalloped Potatoes
Boca de Fogo
-

Dan Flynn
-

Banana Chiffon Cake (Egg Whites)
Pawon Indo Bule
-

gnvmacias17
-

Nikita Agarwal -

Bishakha Kumari Saxena
-

Aish Kaur aggarwal
-

Fatima umar Ali
-

Blessing Matli
-

Manni Pratik Gupta -

Afreeda's_Bakery
-

Amierah S-Man
-

Ridweys












Comments