Soya beans stir fry

Soya beans stir fry
Steps
- 1
Dafarko zaki dora pan dinki a wuta kisa mai seki kwaba soya beans flour din da ruwa in man yayi zafi kiringa sawa kamar kosai idan ya soyu sama seki kwashe
- 2
Amma fa karya kai kosai soyuwa
- 3
Sekizuba albasa ki juya for 2 minutes
- 4
Kizuba kayan miyanki da kikayi grating koki yanka da namank kicigaba da juyawa
- 5
Kisaka spices dinki da seasoning ki kara ruwa kadan ki rufe
- 6
Zakiga soya beans din a dunkule bayan kin bude seki kita juyawa har yayi daidai
- 7
Seki zuba spanich dinki kakara rufewa for 5 mins
- 8
Zaki iya serving da spag ko yam ko patoto ko cous cous
Similar Recipes
More Recipes
-

Sabudana_Waffle /Savoury waffles
Swati Ganguly Chatterjee
-

mary jane
-

Madhumita Bishnu
-

Prachi Phadke Puranik
-

Mad Cook
-

Chicken Piccata over Angel Hair Pasta
Kendall Sampson -

Lemon Feta Andouille Chicken Sausage Orzo Bowls
Kendall Sampson -

Chili Oil Eggs Hash Browns with Spicy Ranch
BitesWithReagan
-

Irum Zaidi Home Cooking
-

spiceinthebox -

Slow Roasted Garlic-Soy Sauce Pork Chop
My Grilling Spot
-

Cheryl
-

Curried Rice with Beef Tips and Pineapple
skunkmonkey101
-

Nerikiri Wagashi: "Kiku" (Chrysanthemum) 2
Yu-Art Kichijoji
-

Miss Sally
-

Tessy -

jane ukecha
-

Banana smoothie (Xubeedat Cuisine)
Xubeedat Halilu
-

Alexander Astély
-

Cheryl
-

Slow Roasted Garlic-Soy Sauce Pork Chop
My Grilling Spot
-

Rita Ugochukwu Abj 95 -

Anita
-

Cabbage with Fennel Seeds Curry
spiceinthebox






Comments