Biskin gero

Yana da kyau a ko yaushe kizama gwana yazamana a kowanne bangare ba a barki a baya ba
Biskin gero
Yana da kyau a ko yaushe kizama gwana yazamana a kowanne bangare ba a barki a baya ba
Steps
- 1
Dafarko zaki gyara geronki kikai a surfa miki
- 2
Bayan an sirfo seki wanke shi tas ki cire kasar dake ciki
- 3
Seki shanya a rana ya bushe bayan ya bushe se akai a barza miki
- 4
Zaki dauko steamer dinki kizuba ruwa ki dora
- 5
Shikuma geron seki zuba salt kadan kisa ruwa daidai ki juya seki zuba cikin steamer din kibarshi for 10 mins haka
- 6
Seki juye kisake zuba ruwan dumi kadan ki juya kikuma mayarwa kibar shi yakara 10 mins
- 7
Idan yayi zakiji yanata kanshi
- 8
Enyoy wit ur yummy pupkin soup
Similar Recipes
More Recipes
-

Green Peas & Potato Stuffed Pitha
Sangita Vyas
-

Archana Agrawal
-

How Are Millets Used in Everyday Cooking?
DryfruitsPedia
-

Karuna Naveen Chandwani
-

How to Make Traditional Sathumaavu Flour at Home
Jyothi Sri Pappu
-

Constantinos Panayides
-

Taylah2604 -

Chef Mommy Nessa
-

Chicken with Honey Curry Sauce
Angela Mertoyono
-

Pawon Indo Bule
-

LlamaEats
-

skunkmonkey101
-

Daxa Parmar
-

almas.fatima
-

Vero Akinyi
-

Victor Ochieng
-

Mulunga Alukwe
-

Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
-

Jessy Thomas
-

kitanax
-

Teriyaki Marinated Baked Chicken
Mulunga Alukwe
-

Spaghetti and rice # author marathon #
Margie Rugush












Comments