SPECIAL BROWN PASTA (soyayyar taliya)😋😋😋

SPECIAL BROWN PASTA (soyayyar taliya)😋😋😋
Steps
- 1
Da fari zaki zuba oil a tukunyarki kisa albasa kadan yayi zafi sannan ki karya taliyar ki zuba a ciki kina juyawa har tayi brown saeki tsane oil din a colender ki ajiye taliyar a side.
- 2
Saeki zuba oil kadan a tukunya kisa sliced onion ki soya sama sama sannan ki zuba attaruhu,tomatoes da garlic wanda kika yanka ko kika jajjagah ki soya sama sama.
- 3
Saeki zuba vegetables dinki da kika yanka kika wanke kisa curry, thyme,dark soy sauce,maggi da spices dinki masu dadi ki juya sosae su hade.
- 4
Sannan ki zuba soyayyar taliyar ki juya.
- 5
Sae ki zuba boiled water aciki daedae wanda zae dafata ki rufe
- 6
Nan ga taliyarmu ta dahu saeki zuba a plate kiyi garnishing da swt pepper
- 7
Ready 2 enjoy 😋😋😋😍
Similar Recipes
More Recipes
-

Swati Ganguly Chatterjee
-

Karuna Naveen Chandwani
-

Shilpa Shah
-

Moong Dal Methi Masala Lachha Mathri - Tea Time Snacks
Manisha Sampat
-

Steamed Seabass with Vegetables
Xavier Seror
-

Uzma Syed
-

Archana Agrawal
-

Madhumita Bishnu
-

Cori Gladden
-

Lj Bansal
-

tasneem2777
-

Dan Flynn
-

Taylor -

Lerato Tsotetsi
-

Simple and easy egg curry with rice
Carenny Kellitu
-

Preeti Chawla
-

Shobha Dave
-

Rebecca
-

Poonam ranga
-

divinah Bosibori
-

Alessandra















Comments (5)