Tuwon shinkafa da miyar gyada
My love to trying new recipes prompted me to make this dish
Tuwon shinkafa da miyar gyada
My love to trying new recipes prompted me to make this dish
Steps
- 1
Ki auna shinkafar tuwo a wanke a jiqa for like 15 mins
- 2
A tafasa ruwa zafi a tukunya sai a zuba shinkafar a rage wuta
- 3
Idan shinkafar ta dahu kuma ta tsane ruwanta a sa muciya a tuqa idan ba ta qarasa dahuwa ba kuma a qara ruwan zafi ba na sanyi ba.
- 4
Idan za kiyi amfani da nama sai a fara tafasa shi a soya mai da albasa a soya naman sama sama.
- 5
A kawo kayan miya da akayi grating a zuba idan ya dan soyu sai a tsaidq ruwan miya a zuba gyada madaidaiciya.
- 6
A zuba seasoning and spices to taste
- 7
Idan ya tafa kaurin miyar ya daidaita sai a sa alayyahu ya turara 4 2mins sai a sauke
- 8
Bon apetit
Similar Recipes
More Recipes
-

Sing Pak (Mandvi Pak / Peanut Burfi)
Priyangi Pujara
-

Sweet Potato in Every Sip (Milkshake.)
Sangita Vyas
-

Kumkum Chatterjee
-

Alex Prescott
-

Cinnamon Swirl American Pancakes
Crumbs & Chaos
-

Brandon W. -

Keshma Raichura
-

Keshma Raichura
-

Jigisha Modi
-

Healthy Faradi Dessert(Desiccated coconut)
Bina Anjaria
-

1-Pan Easy Chicken Pot Pie Bake
Chef Nena
-

Valerie Whipple
-

Richa Amit Jaiswal
-

Kumkum Chatterjee
-

Mridula Bansal
-

Uma Mahajan -

Ritika's Kitchen -

Khabs kitchen
-

Sobia Noreen
-

Umbreen Musa
-

Darby Sarnes
-

Ivy Melissa








Comments