Chicken and irish potatoes pepper soup

Steps
- 1
Zaki wanke kaxar ki tass,ki ajiye gefe,ki fere irish naki ki wanke kada ki yayyanka shi a guda guda ake son shi.
- 2
Zaki jajjaga attaruhu da albasa,garlic, sai ki daura tukunya a akaan wuta,kisa mai kadan kisa albasa ki soya sai sai kisa kayan miyanki ki suya kmar 5 minutes.
- 3
Sai ki xuba ruwa dan dai dai kisa maggi d curry da citta,ki xuba kazan ki ki rufe..
- 4
Idan kaxan ta fara dahuwa sai ki dakko irish naki ki xuba a ciki ki rufe.
- 5
Zaki yayyanka albasa circle ko lawashi ki wanke,xaki duba kaxanki idan kazan ya dahu irish dinma y dahu sai ki xuba albasa da curry leave's idan kina dashi sai ki kashe wutan ki barshi yayi steaming..
- 6
Sai ki xuba a plate kiyi garnishing da paslay ko curry leaf shikkenan
- 7
@ful@rny"ss kitchen.... Bey bey
Similar Recipes
More Recipes
-

Sudipa Gope
-

Sudipa Gope
-

Healthy tasty energy yukt drumstick soup
Ramaben Joshi
-

Pabi Chettri
-

Barnali Debdas
-

Deepa Rupani
-

Vidyutaa Kashyap
-

Sangita Vyas
-

Sampada Shrungarpure
-

Healthy Mango Oats Dryfruit Smoothie Bowl
Rita Talukdar Adak
-

Cinnamon & Honey Zucchini Banana Bread
Chef Mommy Nessa
-

Homemade Classic Cinnamon Applesauce
Chef Mommy Nessa
-

Stucresp -

Angela Mertoyono
-

Chicken, celery & ginger stir-fry
kanisuroll
-

Salwise's Kitchen
-

Emma Achieng
-

#Carrots cake contest#by ful@ny"ss kitchen
Salma's_delicacies.
-

Mahjabeen Alam
-

Sweet & Saucy Cranberry-Mango Baked Acorn Squash
Chef Mommy Nessa
-

Sweet & Saucy Cranberry-Mango Baked Acorn Squash
Chef Mommy Nessa
-

Tessy -

fatma musa
-

Ginger,cucumber and lemon juice
Salma's_delicacies.







Comments