Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Semovita
  2. Ruwa
  3. Stew
  4. Wake
  5. Kanwa

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki.dora ruwan iya yadda kike so idan yatafasa sai ki ringa zuba semovita a hankali a hankali kina tukawa har yayi iya kaurin da kike so sai ki rufe shi ruf ki rage wuta ki barshi ya sulala

  2. 2

    Ki jika wake ki surfa ki wanke shi tas ki gyara sai ki zuba a tukunya ki zuba ruwa idan yafara tafasa sai kisa kanwa

  3. 3

    Ki barshi ya nuna sosai sai ki dauko stew dinki ki.zuba a tukunya sai ki tsame wannan wanke ki zuba akai ki.gauraya

  4. 4

    Idan yana da bukatar karin.seasonings saiki kara

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mrs Ghalee Tk Cuisine
Mrs Ghalee Tk Cuisine @cook_13808718
on
Jos

Comments

Similar Recipes