Steps
- 1
Da farko zaki dora tukunyarki a wuta ki sa ruwa daidai misali
- 2
Idan ya tafasa sai ki debo garin geron da ki ka tankade kisa ruwa ki dama ki zuba a kan tafasasshen ruwan.
- 3
Sai ki sa mucciya ki juya don kar ya yi gudaje. Sai ki kawo ruwan kanwa kadan ki zuba ki barshi yayi ta dahuwa.idan ya dahu zai bar kunfa
- 4
Idan yayi sai ki tuka Idan kin gama tukawa sai ki rufe ya dan turara, zaki ji yana kamshi sai ki malmala.
- 5
Za ki iya cin tuwon Gero da irin miyar da ki ke so, amma yafi tafiya da miyar kuka ko danyen kubewa
Similar Recipes
More Recipes
-

Quick Sprout Salad Masala Rice
Bina Anjaria
-

Archana Agrawal
-

Brad's Blackened Rockfish with Dirty Rice
wingmaster835
-

Mushroom Pepper Masala Recipe 😋😋
Rochef's Cooking
-

Kulsoom Bukhari
-

Supriya Devkar
-

Padmini Venkatesan
-

One pot thick sweet potato soup
Foodzesty
-

Bgfthomas
-

tasneem2777
-

Rebecca -

risi O
-

Husseina Nazir
-

Salma D -

Mira
-

Belinda
-

Husseina Nazir
-

Special Jollof Rice And Chicken
Ummukulsum Mustapha Ahmad
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6274162

















Comments