Dabun shinkafa

Dambun shinkafa is my favourite food shiya nakeyi with my family domin munso kuma yanada amfani domin akwai ababen ginajiki.
Dabun shinkafa
Dambun shinkafa is my favourite food shiya nakeyi with my family domin munso kuma yanada amfani domin akwai ababen ginajiki.
Steps
- 1
Idan akayimaki barjen rice dinki saiki wanke tsakin kirufe yajika.
- 2
Saiki gyara zogale kiwanke ta kiyanka alayahu inkinaso sai atarugu albasa suma kiyanka kojajjage.
- 3
Idan tsakinki yajiku kisa masa albasa da gishiri kawai kiturarashi cikin abinda kike yin dambu.
- 4
Idan kikaga rice din yaturara yiyi taushi kisa kayanda na ambata asama zogale maggi curry dasauransu kijuya yahade sosai.
- 5
Saikimaida a wuta yakara turara,karkidamu zogalan zainina kuma kamin kimaida idan kinason kifi da alayahu zaki iyasawa kijuya kimaida yakarasa dahuwa.zakiganshi yayikaman nawa
Similar Recipes
More Recipes
-

Beena Radia
-

Kulsoom Bukhari
-

Laju Gehani
-

Namrata sarmah
-

Hema Wane
-

ifuchi
-

Anas Wajahat
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Pawon Indo Bule
-

jason williams
-

emptyflask -

Aromatastic ❤
-

Aromatastic ❤
-

Chhaya Raghuvanshi
-

Kienyeji greens and brown ugali
Maureen Abong
-

Sadhana Mohindra
-

beth karanja
-

Rita Mehta ( Super chef )
-

Harshitha Gurukumar
-

Swati Bhargava06@gmail.com -

Rich dryfruits sweet oliya Rajasthani traditional dish
Priyanka Byadwal













Comments (4)