Fry yam with egg sauce and fish pp soup
Steps
- 1
Ki fere doya ki wanke ki yanka ki dora mai a pan.idan yayi.zafi ki zuba gishiri a doyan kisa a mai ki soya idan yayi ki kwashe
- 2
Kisa mai kadan a pan kisa albasa da jajjagen kayab miya ki soya sama sama sai ki fasa eggs din kisa salt kadan da spices ki soya
- 3
Ki sa mai kadan kisa albasa da kayan miya ki soya ki zuba.ruwa idan ya tafasa ki zuba spices.da.seasonings kisa kifin ki dafa har yayi
- 4
Kisa soyayyen doyan ki zuba egg sauce a gefe
- 5
A wani bowl kisa pp soup.din kifi
Similar Recipes
More Recipes
-

Maya’s Wine Bar & Kitchen
-

Favour Keji
-

Prachi Phadke Puranik
-

Evening cravings. Khekda bhaji
Pooja Sapre
-

Supriya Devkar
-

Francesco
-

Paneer Perfection on Toast. A Healthy Sandwich
Sangita Vyas
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

ldscorpio1
-

Dan Flynn
-

Layla (lulu)
-

Eat Whole 2 Thrive
-

Aisha Mustapha Maina
-

Mrs Ghalee Tk Cuisine
-

Loveleen Sardana
-

Husna kubau
-

Chhaya Raghuvanshi
-

Soumya Chatterje
-

Mrs Ghalee Tk Cuisine
-

Nazneen Alamgir
-

Mrs Ghalee Tk Cuisine
-

A Chef and A Mom
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6327124










Comments