Steps
- 1
Ki zuba ruwa a tukunya idan ya tafasa ki wanke shinkafa ki zuba idan ta tafasa ki fere dankali ki yanka kanana ki wanke ki zuba idan ya tafasa ki juye a colenda ki barshi
- 2
Ki zuba mai a tukunya ki zuba jajjagen su albasa tattasai da attaruhu ki soya ya soyu sai ki zuba ruwa da curry da kayan dandano ki rufe
- 3
Idan ya tafasa ki zuba shinkafan da soyayyen naman kisa ki gauraya ki rufe
- 4
Idan ya kusa ki rage wuta har ya.zuwa ya karasa shikenan
Similar Recipes
More Recipes
-

Sangita Vyas
-

Sampada Shrungarpure
-

Healthy Mango Oats Dryfruit Smoothie Bowl
Rita Talukdar Adak
-

ifuchi
-

Surekha Dongargaonkar
-

Nutan Shah
-

Karuna Naveen Chandwani
-

Darshana Patel
-

Soegianto
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

ldscorpio1
-

Dan Flynn
-

Layla (lulu)
-

Eat Whole 2 Thrive
-

Anmol -

Jallof rice with chips and fry meat
Mrs Ghalee Tk Cuisine
-

Priyanka Byadwal
-

Palak paneer with onion and garlic
Deepti Kulshrestha
-

Deepika Pushkar Sinha _______#DDV😘
-

Abhishek -

Sudha pandey
-

Harshitha Gurukumar
-

Rehmat -

DrAnupama Johri
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6327328





Comments