Wainar gero nd kolikoli
Steps
- 1
Zaki samu geronki ki sirfashi dusan ya fita a wanke a kae nika in an dawo daga nikan sae a bashi for 2-3hrs
- 2
Dama kin jika kanwanki sae ki samu diff bowl ki dan dibi kullin ki sae ki sa masa kanwa amma ba dayawa ba ki juya.
- 3
Den kiyi chchopping albasan ki in small size ki xuba a kullin da kika fara hadawa sae kisa maggi ki kara juya komi ya hadu
- 4
Sae a saka pan din waina a kan wuta but wutan ya zama average kul yayi yawa sbd ya soyo da kayau in yayi zafi sae ki zuba oil a ciki pan din sae a zuba kullin a ciki in yayi sae ayi turning dayan side din
- 5
Shikenan waina is done yummy
Similar Recipes
More Recipes
-

Rita Talukdar Adak
-

Darshana Patel
-

Kumkumdixitd -

Perfect Chocolate Chip Marshmallow Cookies
Hope Brincat
-

Pink White Chocolate Chip Cookies
Hope Brincat
-

Red Velvet Cookies with White Chocolate Chips
Hope Brincat
-

Makhana Kheer (with Nolen Gur)
Jibita Khanna
-

Laju Gehani
-

Nutan Shah
-

Cindy Juliet
-

My Grilling Spot
-

Mike P.
-

CHEFBLACK71##Aka#BasementChef
-

PittbullMom2014
-

Jane E
-

chinmaya kumar khatua
-

Husna kubau
-

Leena Mehta
-

Custard ice cream #authormarathon
Mercyline I
-

Leena Mehta
-

Sushmita Chakraborty
-

Pounded yam wit vegetable soup nd zobo drink
Sumieaskar









Comments