Cole jollof rice

#jollofricecontest Ina son cabbage sosai, both dafaffe nd danye.
Steps
- 1
Ki yi perboiling shinkafarki sannan ki tsane a kwando.
- 2
Ki tafasa kayan ciki da kayan kamshi. Ki soya a mai sama sama sannan ki zuba jajjagaggen tarugu da albasa.
- 3
Ki tsaida ruwa da ruwan da kika tafasa naman. Idan bai wadata ba za ki iya karawa.
- 4
Ki zuba maggi da curry.
- 5
Idan ya tafasa sai ki zuba shinkafar a ciki. Ki rage karfin wutar.
- 6
Idan ta kusa dahuwa sai ki zuba cabbage dinki da kika yayyanka da albasa ki rufe.
- 7
Bayan kamari minti bakwai sai ki sauke.
- 8
Za ki iya yanka danyen cabbage da albasa ki ci da shi.
Similar Recipes
More Recipes
-

evamamo -

Cluelesskitty
-

Garlic-Lemon Pepper Chicken Wings
Sarvat Hanif
-

Caramia Sommers
-

Coffee and Hazelnut No Churn Ice Cream
Rianne Van setten
-

Mix Veg. Kofta in Tomato Gravy
Hetal Poonjani
-

Isabel
-

Spiced Chai (Cooking With Spice Cookbook)
Cluelesskitty
-

My Grilling Spot
-

Mike P.
-

CHEFBLACK71##Aka#BasementChef
-

PittbullMom2014
-

Princess Amrah
-

PittbullMom2014
-

Shingled sweet potatoes with Harissa
Andy Randazzo
-

Shilpa Taran Ghosh
-

Catherine Ochieng
-

Mrs Jarmeel
-

Abjm Julozkey (31)
-

Rose Njeri
-

Samira Abubakar
-

Abjm Julozkey (31)









Comments