Alkubus na flour by s@lma ful@rny
Steps
- 1
Zaki xuba yeast din ruwa mai dumi ki juya ki barshi kmar 5 minutes..
- 2
Zaki xuba flour a bowl kisa salt kadan sai ki xuba wannan yeast din ki kwaba kmar na fanke amma kada yakai shi ruwa sosai sai ki rufe kisa a rana for 1 hour.
- 3
Zaki jajjaga attaruhu d albasa.ki yanka albasa kanana.
- 4
Zaki duba kulli idan y tashi sai ki dakko kisa curry kadan, kisa attaruhu da albasan d kika yanka ki juya...
- 5
Zaki samue kwankwanayan cake ko leda ki shada man gyada ki ringa xubawa....
- 6
Zaki daura abinyin dabbo ko steamer kisa ruwa kisa a wuta idan ya tafasa sai ki jajjera ki rufe d buhu ki barshi kmar 30 minutes sai ki duba zaki ga ya rubanya kansa sai ki samue tsinke mai tsafta ki Dan cukala a ciki idan y fitue ba kulli tou y turaru sai ki cire ki barshi yasha iska kadan sai ki zazzage....
- 7
Wajan xuba kulli a kwankwani Rabin kwankwanin xakisa sboda idan y turaru sai cika kwankwanin.....San nan xaki Iya Ci da miya kifi d alayyahu ko d taushe ko dukkan miyar d kike so....
- 8
So yummy
Similar Recipes
More Recipes
-

High Protein Cottage Cheese Breakfast Boats 🧀🍳
OnlyProven Recipes
-

Ruby Red Refreshment 💎🍷(Anar Ki Shikanji)
Alka Bhandari
-

Kulsoom Bukhari
-

Oats Rava Idli (Oats Semolina Idli Steamed in Microwave Oven)
Swati Ganguly Chatterjee
-

Ruchi Agarwal
-

pinal Patel
-

Kushi Katsu (Fried Pork Skewers)
Aunty Eiko's international cuisine experience
-

Cricket Protein Powder Pizza Dough
Mira Erslovas
-

A-Bomb
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

tasneem2777
-

Meenas Small Chops N More
-

Salma's_delicacies.
-

Sizzling Fruits barbeque and Fruits and Nuts Sundue
Geeta Godhiwala
-

tasneem2777
-

Priyanka Byadwal
-

Khadyn Oganta
-

Suman Jha -

Devashish Sutradhar
-

Heena Baxani Rakhwani
-

Ntuntu











Comments