Yeast cake
#kadunastate,yeast cake nada dadi da laushi.
Steps
- 1
Da farko zaki hada butter da sugar,kiyi amfani da muciya idan baki da mixer,sai kiyi ta bugawa har suyi fluffy.
- 2
Daga nan sai ki kada kwai ki zuba ki kara bugawa.Sai ki hade dried ingredients waje guda(I.e.flour,yeast,baking powder),madara,sai ki jujjuya.
- 3
Sai ki rika zubawa ahankali cikin su butter da kwai da sugar da aka buga,kiyi ta jujjuyawa har su hade.idan da flavour ki zuba.
- 4
Sai ki shafa butter a gwanganayen cake din,ki zuzzuba ki gasa ko a oven ko a yatsi.
Ni a yashi(sandy soil) na gasa nawa.Enjoy.
Similar Recipes
More Recipes
-

Anoli Vinchhi
-

Durreshahwar Khan
-

Muniswari.G
-

Oven-roasted chicken drumsticks
Sarvat Hanif
-

Namrata’s Signature Baingan Anda Recipe
Namrata sarmah
-

culinarycubit
-

Bina Anjaria
-

Shilpa Shah
-

Green Raw Papaya Peanuts Zesty Crunchy Salad
Manisha Sampat
-

5 Ingredient Oatmeal Peanut Butter Cookies
Gene Johnsen -

Misty Bass
-

Stacey Chinn-VanAntwerp
-

Mike's Meaty Mexican Marinara Sauce
MMOBRIEN
-

Phillip Dietz
-

Amisha Chheda
-

Barnali Samanta Khusi
-

Padmapriya Anand
-

Bendekaya pulisu/ bhindi Andhra style
Harshitha Gurukumar
-

Misty Bass
-

Mumeena's Kitchen -

SAMIRA MUHAMMAD ANNURI
-

Bev
-

White Rice mixed with Beans and diced plantain with stew
Nowa Uyigue-Adeosun Abuja Mom 10
-

Chandu Pugalia






Comments