Spaghetti with fried sauce

Salwise's Kitchen @cook_13813635
#kadunastate,spaghetti is amongst of my favourite dishes.
Spaghetti with fried sauce
#kadunastate,spaghetti is amongst of my favourite dishes.
Steps
- 1
Da farko zaki dora ruwa a wuta,sannan ki zuba taliyarki,idan ta kusa nuna,sai ki yanka carrot da green beans ki zuba su nuna tare.Idan suka nuna
sai ki sanya ta a cooler ki rufe. - 2
Daga nan sai ki gyara kayan miyarki,ki cire "ya"yan(remove d seeds)..Sannan ki yayyanka su.ki ajiye a gefe.
- 3
Sai ki sanya mangyada a wuta yayi zafi sosai,Sannan ki zuba cikin mangyadar.
Daga nan sai ki zuba su maggi,curry,thyme da spices.Ki soya na dan wasu mitoci..
- 4
Yana soyuwa,sai ki sauke ki sanya akan taliyar..Enjoy.
Similar Recipes
More Recipes
-

Nikita Singhal
-

Meme
-

Meme
-

Meme
-

Meme
-

Meme
-

Meme
-

5 Ingredient Oatmeal Peanut Butter Cookies
Gene Johnsen -

Misty Bass
-

Stacey Chinn-VanAntwerp
-

Mike's Meaty Mexican Marinara Sauce
MMOBRIEN
-

Phillip Dietz
-

ZMA
-

Salwise's Kitchen
-

Sharayu Tadkal Yawalkar
-

Black chana in coconut (Kadale kaalu usli)
Chhaya Raghuvanshi
-

Harshitha Gurukumar
-

Harshitha Gurukumar
-

Sharayu Tadkal Yawalkar
-

Pavithra Prasadkumar
-

Salwise's Kitchen
-

Twinkle Twinkle
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6352902






Comments