Moi moi mai alayyahu by s@lma ful@rny
Steps
- 1
Zaki gyara wake kisa a turmi kisa ruwa kadan ki surfa shi hr sai bayan y fita...
- 2
Sai ki xuba a ruba ki wanke shi tass. Zaki wanke attaruhu d albasa kisa a ciki d cry fish, sai ki markada har sai yayi laushi sosai..
- 3
Zaki xuba manja da man gyada a kullin kisa maggi Cury, xaki yayyanka alayyahu d albasa ki xuba a ciki sai ki kara ruwan dumi ki juya sai ki samue leda fara ki ringa xuba kullin kina daurewa har ki gama...
- 4
Zaki xuba ruwa a tukunya idan y tafasa sai ki xuba alalan da kika kulla ki rufe hr sai ta fara kamshi ta kuma dahue sosai sai ki sauke....
- 5
Zaki iya ci d yaji ko d kunun tsamiya
Similar Recipes
More Recipes
-

Sanuber Ashrafi
-

Autumn Spiced Soft Cinnamon Rolls
Crumbs & Chaos
-

Nargis shaikh Shaukat
-

Cindy Juliet
-

Palak Muthia (Steamed Spinach Dumplings)
Bethica Das
-

Cameron Smith
-

Simple Crock pot Chicken Fajitas
cindybear
-

Rekha Bapodra
-

ifuchi
-

One pot zucchini mushroom pasta
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Mark Brummett
-

Nazneen Alamgir
-

Herleemah Tijjani Salis
-

shafaque@w -

Chhaya Raghuvanshi
-

Meera's Kitchen
-

ummusabeer
-

Chapparada awarekayi palya(flat beans palya)
Harshitha Gurukumar
-

Priyanka Byadwal
-

leemerhhskitchen
-

Salma's_delicacies.












Comments