Grilled fish by s@lma ful@rny..
Steps
- 1
Zaki jajjaga attaruhu d albasa d garlic kisa mai a ciki kisa maggi d curry d citta...
- 2
Zaki wanke kifi d lemon tsami ki barshi y tsane..
- 3
Sai dakko wannan kayan kamshin d kika hada ki ringa shafawa kifi ko ina d ina ki rufe kisa shi a freeg kmar 1 hour..
- 4
Zaki daura pan a wuta ki shafa masa mai idan yayi zafi sai ki jera kifin a ciki ki rufe shi idan y gasue sai ki juya daya side din, amma a non stick pan...
- 5
Idan y gasue sai ki cire kisa a plate ki decorating nasa d abinda kike so xaki Iya yin onion source aci dashi....
Similar Recipes
More Recipes
-

Arezu
-

Mridula Srivastava
-

Masoor bhat (rice) for short break recipe
Supriya Devkar
-

Supriya Devkar
-

culinarycubit
-

Swaminathan.V
-

Sarvat Hanif
-

ZMA
-

Jalapeno Popper Tater Tot Casserole
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Pineapple Sweet Barbecue Sauce
Rosanas Ideas
-

Pineapple Sweet and Spicy Barbecue Sauce
Rosanas Ideas
-

TRV Favorite Recipes -

Jasmin Motta _ #BeingMotta
-

Maryam Dandawaki's Kitchen (Ummu Sabeer)
-

Salma's_delicacies.
-

Pavithra Prasadkumar
-

Dr. Sharda Sharma
-

Maria Musumbi
-

mamta
-

Maryam Dandawaki's Kitchen (Ummu Sabeer)
-

Maria Musumbi
-

Joan
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6364190











Comments