Egusi soup
Steps
- 1
Zaki hada egusi da cray fish ki niqa saiki ajiye gefe, in nama ne zaki sa saiki wanke shi kisa ma kayan qamshi da dandano ki barshi ya tafasa qarnin ya fice saiki tsame shi ki soya da mai ki aje naman gefe.
idan ma kifi busheshshe ne zaki sa saiki dauko shi kibare inkina buQatar hakan ki cire masa kaya in kuma haka zaki barshi sai ki saka masa ruwan zafi ki wanke sannan ki dora shi wuta ki sa masa kayan qamshi albasa da dandano, idan yayi yadda kike so saiki sauqe. - 2
Zaki blending tattasai taruhu albasa da tomato kadan, ki lura miyan egusi baya buqatan kayan miya da yawa kadan ya isa saiki soya kayan miyan da kikai blending ki aje gefe
Zaki dauko egusin ki da kika niqa tare da crayfish ki zuba manjan ki ko na vegetable oil a tukunya saiki juye shi ki fara juyawa kina soyawa ki rage wuta kadan.
- 3
In ya soyu saiki dauko ruwan dahuwan kifin ki ko naman kina zuba wa kan egusin kina soyawa kina zubawa kadan kadan kina juya egusin za kiga yana kumbura kina haka har ruwan ya qare sai ki kawo kayan miyan ki da kika soya ki juye ki kawo kayan dandanon ki da kayan qamshi ki juye, ki kawo kifin ma ki juye sai ki rufe ki barshi ki rage wuta kamar 10mnts
Zaki bude miyanki saiki kawo gyararren ganyen alayyahun ki ki juye ki ki motsa miyan ki rufe karki bar ganyen ya dahu sai ki sauqe. #Ayyush
Similar Recipes
More Recipes
-

Hearty Oat Bowl with Seeds and Fruits
Uzma Syed
-

Sum Insects -

Sum Insects -

Sum Insects -

Sum Insects -

Santy Coy
-

Kumkum Chatterjee
-

Natalie Truscello
-

beccajjm
-

⚡Welderwoman⚡
-

Pawon Indo Bule
-

Sumy's delicious
-

Maryam Ahmad
-

Mukti Sahay
-

Hot sesame chicken wings#Festive dish contest -Nairobi West #
Hellen Lynah Atitwa
-

Maryam Ahmad
-

Rajni Saini
-

Maryam Ahmad
-

Naman Nangru
-

Poonam Gupta
-

Maryam Ahmad













Comments (3)