Home made balangu
Steps
- 1
Za ki wanke tsokar nama sosai bayan kin yanka girman da kike so.
- 2
Ki saka a tukunya ki tafasa da kayan kamshi da maggi, amma ruwa kadan zaki saka wanda zai dafe tsaf a kan naman.
- 3
Ki nemi skewer ki jera shi a jiki. Sannan ki saka a oven.
- 4
Bayan ya tsane tsaf babu ko digon ruwa a jiki sai ki barbada yaji mai citta a kai ki mayar.
- 5
Minti biyar sai ki fidda.
- 6
Serve
Similar Recipes
More Recipes
-

Sudipa Gope
-

Kulsoom Bukhari
-

Sudipa Gope
-

Suchitra S(Radhika S)
-

Beetroot Green Peas Oats Tikki
Rosalyn John
-

Francesco
-

cindybear
-

Pratikshya Mahapatra
-

Pragati Hakim
-

Supriya Devkar
-

Minda
-

Peter Cooper -

Pull apart garlic cheesy bread
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Christina
-

gnvmacias17
-

SAMIRA MUHAMMAD ANNURI
-

Sweet Potato Porridge with vegetables #teamabuja
Charity Brian-Dappa Abujamoms 6
-

Home_of_taste
-

Meenat Kitchen
-

Jeffrey Marciano
-

SAMIRA MUHAMMAD ANNURI
-

Meenat Kitchen
-

Nonkonzo Makhoba
-

Beef with mushroom stew #AuthorMarathon #festiveContestNaivasha
Kezzy Gachihi #KezzyBaker
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6513431








Comments