Steps
- 1
Shinka zaki dafa kiyi tuwo,in ta dahu ki tuna ki kulla aleda
- 2
Ki wanke kayan miya da waken soya a miki markade nika daya
- 3
Ki sami tukunya ki yanka nama ki wanke ki Dora kiyanka albasa,tare da katan kamshi,bayan ya silala sai ki kawo markadan ki kizuba kisa mai Wanda kikeso.ki barshi yana dahuwa zuwa minti15_20.kisa maggi da gishiri,sai ki kawo alayyahu da albasa Wanda kika yanka saiki zuba ya dahu kamar minti 5_10,
- 4
Ki rage wuta zakiga mai ya shade kan miyar,saiki sauke.
- 5
Zaki Iya kara gyada kisa kori
Similar Recipes
More Recipes
-

Maeli -

Maeli -

Maeli -

Maeli -

Maeli -

Maeli -

skunkmonkey101
-

Maeli -

Ankita Kapil Varshney
-

Christina
-

Brown sugar cookies with pecans and chocolate chips
Jarrod Milstead
-

Becky Webster
-

Long Island NY Foodie
-

Baked chicken breast with vinaigrette
Phillip Dietz
-

Manju Khurana
-

shefali Bhattacharya -

Multi_Generations_Recipes
-

Kim Govender
-

Ummuabul
-

Multi_Generations_Recipes
-

Bappaditya das
-

Multi_Generations_Recipes
-

Priya Dey
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6519393







Comments