Sakwara da miyar egusi

#kanostate, served as maindish it was southern Nigeria dishes.
Sakwara da miyar egusi
#kanostate, served as maindish it was southern Nigeria dishes.
Steps
- 1
A yanka doya a wanke a dora a wuta a dafa har sai yayi laushi idan y dahu sai a cire a daka a turmi anayi ana zuba dan ruwan zafi har sai ta hade jikinta sai a kwashe a ajje a mazubi Mai kyau.
- 2
A hada kifi, nama,ganda, stock fish, bushashen kifi a dafa su har suyi laushi amma a fara dafa ganda kafin asa sauran bayan Sun dahu sai a ware a ajje ruwan naman.
- 3
A gyara albasa da albasa a markada su. Sai dora tukunya a zuba manja idan yayi zafi sai a xuba attaruhu da albasa, sai a xuba egusi a cigaba da juyawa har sai mai y ratsa ta cikin egusi da altaruhu da albasa. Sai a xuba ruwan naman da a cigaba da juyawa, a sa cray fish da daddawa a rufe.
- 4
Sai a wanke ganyeyyenki a ajje a gefe, bayan mintina sai a zuba ganyen a juya a barsu na dan wani lokaci sai a sauke. Sai aci da sakwarar.
Similar Recipes
More Recipes
-

🍪 Healthy Dark Chocolate Ragi Mixed Nut Cookies 🍪
Rosalyn John
-

Grilled Salmon Fillets with Peppers and Courgette
Xavier Seror
-

Kulsoom Bukhari
-

Karuna Naveen Chandwani
-

Bina Anjaria
-

Thinai (Foxtail Millet) Sambar Sadam
Muniswari.G
-

Hema Wane
-

Ankita Kapil Varshney
-

Nutan Shah
-

Grill-Master
-

Alta Vida Culinary Studio
-

Marquila Rollins
-

skunkmonkey101
-

Sauté chicken breast & veggies
Jamila Ibrahim Tunau
-

Chewy orange and tahini cookies - vegan
Alessandra
-

Rimpa Bose Deb
-

THE TRAVELING NUTTIE COOK
-

Chicken Pies#Arabic contest #authors marathon
Navinder Kaur
-

Roasted chicken and biscuit casserole
jason williams
-

Ettie Eyre
-

Princess Amrah
-

Jollof rice with pepperd chicken
Princess Amrah
-

Ayyush_hadejia







Comments