Steps
- 1
Zaki wanke kaxa kisa a tukunya kisa albasa d ginger kisa ruwa d maggi kadan ki tafasa idan ta dahue sai ki soya sama sama.....
- 2
Zaki jajjaga attaruhu d albasa d garlic...
- 3
Zaki xuba mai a pan kisa albasa idan ta soyu sai ki xuba garlic dinki d attaruhu d albasa kisa curry maggi doli shine xaisa kaxan tayi jaa idan baki dashi xaki Iya amfani d ko wanne maggi. Sai kidan soya sue sama Sama.
- 4
Zaki xuba kaxa ciki kita juyawa har sai attaruhu d albasa d garlic sun shiga cikin kaxan sosai kuma komai yayi sai ki sauke xaki Iya yanka sweet pepper a ciki kafin ki sauke xa kuma ki iya bari sai ki sauke kinsa a plate kiyi decorating dashi shikkenan....
- 5
Ready to served
Similar Recipes
More Recipes
-

Yongjie -

Ankita Kapil Varshney
-

Suchitra S(Radhika S)
-

Uzma Syed
-

Alka Bhandari
-

Mad Cook
-

Cluster beans(gavarfali) ki sabji
Nikita Singhal
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

CoolJewel
-

Low Country Boil (with a Cajun flair!)
Boca de Fogo
-

[jerr]![[jerr] [jerr]](https://img-global.cpcdn.com/users/e57c37c74a40dc67/16x16cq50/avatar.jpg)
-

skunkmonkey101
-

Nikita Kathuria
-

Fried yam with garlic and tomatoes souce by salma.s.Adam
Salma's_delicacies.
-

Uzma Ahmad
-

Shrimp stirred fried rice and peppered gizzards
Cookingwithseki
-

Oluwatomisin Alice
-

Saumyadipta Moharana -

Jasmin Motta _ #BeingMotta
-

Ruchi Sharma
-

Apple streusal cake#Christmasbakingcontest#authorsmarathon
Catherine Njoki
-

Mukti Sahay










Comments