Steps
- 1
Da farko dai zaki samu naman ragon ki tsoka zala zaki yanka shi kaqananu sai ki gyara shi ki samu kaskon suya mi fadi ki zuba aciki
- 2
Ki yanka albasa mi lawashi da dan dama ki zuba rabi akan nama rabi ki ajiye
- 3
Sai ki sa atarruhu ki yayanka shi ki zuba acuki
- 4
Sai ki zuba mggi da spicies sanan ki dora a wuta ki sa ruwa dan kadan
- 5
Sai ki bar naman ya dahu aciki har sai babu ruwa aciki ammn baa barin shi ya kama
- 6
Sai ki sa mu oil ki zuba kadan aciki sai ki sqmu flour cukali daya
- 7
Ki dama shi da ruwa kadan mi kauri sai ki zuba akan naman ta re da ragowar albasa
- 8
Sai ki juya ki ragi wuta ki barbshi ya kuma turaruwa sai a sauki
- 9
Zaa iya ce da bread ko ko rice etc
Similar Recipes
More Recipes
-

Shilpa Shah
-

Madhumita Bishnu
-

Laju Gehani
-

Kulsoom Bukhari
-

Namrata sarmah
-

Hiroko Liston
-

Hiroko Liston
-

Omelette Rice Bowl with Enoki Sauce
Hiroko Liston
-

Sweet Potato Halwa - A Fasting Recipe
Surekha Dongargaonkar
-

Peanut noodles with spicy tofu
Myles Levin
-

Boca de Fogo
-

Cheryl
-

supernanny
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Rosanas Ideas
-

Shikha Yashu Jethi
-

Mrs Ibraheem Na,abba
-

Neha Bhargava
-

Zeenah Isa Gumel
-

Princess Amrah
-

Swathi Joshnaa Sathish
-

Princess Amrah
-

Home made ketchup(Sweet and sour for Snacks and grills)
Jahun's Delicacies
-

PUJA PANJA
-

Peas Paneer in khuskhus cashews
Hema Brijwani




Comments