Dambun couscous
#kano state.
Steps
- 1
Ki zuba couscous dinki a rubber kisa gishiri da mai dan kadan ki zuba tafasashshen ruwa da ya hau kan couscous din ya isa sai ki jujjuya ki rufe. Bayan kaman 15mins sai ki jujjuya couscous din da wooden spoon ya zamana yayi wara wara sai ki zuba diced carrots,green beans,peas, albasa,curry,maggi,turmeric,lawashi da sweet corn ki jujjuya kisa man gyada da soyayyiyar gyada ki juya sosai ki xuba a madanbaci ki turara har sai yayi albasar tayi taushi. Enjoy
Similar Recipes
More Recipes
-

Nutan Shah
-

Santy Coy
-

Shaik Hajira
-

Vada Heroux
-

Elanor
-

Slow Cooker Goat Curry (myheartbeets.com)
Cluelesskitty
-

cindybear
-

Maggie Conlon
-

jessicadpaxton
-

jessicadpaxton
-

Grilled Chicken Bacon Ranch salad pizza
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Jalapeno Steak King's Hawaiian
Christin -

Groundnut oil vegetable beans and garri
Barack Oizamsi Apologun (Abjmom56)
-

Fried Rice with chopped fried plantain
Rafia Saeed Abjmom16
-

parul garg -

Taliya + stew with salad and eggs
Umman Amir And Minaal 🎂🍜🍝
-

Salma D -

Umman Amir And Minaal 🎂🍜🍝
-

karima's Kitchen
-

Christmas Light Fruit Cake #author marathon
Kereto's Kitchen
-

karima's Kitchen
-

karima's Kitchen











Comments