Awara mai tarugu da albasa
Steps
- 1
Zaki wanke wake ki markado ki tace ki aza kan wuta duk ya tafaso(ya boro)saiki sa ruwan yami gar sai kullun ya koma ruwa awarar ta hade wuri daya saiki tsame ki danne ya tsiyaye ruwa
- 2
Idan ya tsane saiki yayyanka yadda kk bukata sai ki jika ruwan magi da gishiri ki saka awarar
- 3
Idan kikasa a ruwan magi saiki aza man okey/gyada a wuta ki soya awarar
- 4
Idan kin soya saiki jajjaga tarugu da albasa da Dan magi kadan cikin mai saiki zuba akan awarar sai ci. Aci lpy
Similar Recipes
More Recipes
-

Protein-Rich Mung Dal Bhakhri Toast
Bina Anjaria
-

Maeli -

Maeli -

Maeli -

Maeli -

Notameangurl -

Maeli -

Maeli -

Maeli -

summerplace
-

Low-carb Yogurt Chicken kebabs with steamed veggies
Lyudmil Stoev
-

Earth -

marva.cadman
-

🍴In The Kitchen With Anita Hewitt🍴
-

mariya Mukhtar shehu -

summerplace
-

summerplace
-

mariya Mukhtar shehu -

Home_of_taste
-

mariya Mukhtar shehu -

summerplace
-

Home_of_taste
-

santoshbangar
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6643960







Comments