Alala mai alayyahu
Steps
- 1
Ki surfa wake ki wanke tas ki cire hancinsa,sannan ki wanke attarugu da albasa ki zuba akai ki kai a markada maki,
- 2
Idan an dawo daga markade ki sa maggi da gishiri amma maggin kisa farin maggi domin yafisawa tayi laushi kuma bazatayi maki tauri ba inyaso saiki kara da kalar sinadarin dandanon da kika fi amfani dashi ko kikafiso.
- 3
Ki yanka alayyahu ki wanke ki zuba akan kullinki kisa manja da man kuli ki juyasu sosai saiki kulla a Leda. Sannan ki Dora ruwa a wuta idan yatafasa ki zuba alalen ki. Ki rufe na minti 30 ta dahu ki sauke kisa manja da yaji kici.
Similar Recipes
More Recipes
-

Kulsoom Bukhari
-

Madhumita Bishnu
-

Meme
-

Meme
-

Meme
-

CookingWithCuda
-

Emily Hayes
-

Debbi Letot -

meh503
-

Asmau Umar
-

Efosa (Mejs Catering) Abj Mom39
-

Diya Sarkar
-

Efosa (Mejs Catering) Abj Mom39
-

Nyambura Mukururi
-

Deepika Pushkar Sinha _______#DDV😘
-

Swapan Chakraborty
-

Khushi Udhani
-

Meenat Kitchen
-

rasmimohanty
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6658732











Comments