Plantain Ring
Steps
- 1
Dafarko kisamu kifinki ko nama ki gyara ki Dora a wuta idan yayi ki cire kayar ki dagargazashi, sannan kisa a gefe, kisamu carrots,peas,green beans ki tafasasu sanann ki zuba akan kifin ki jajjaga attarugu ki zuba akan kifin Lisa spices ki kara maggi ki kuma sa mai.
- 2
Sanan ki soyasu su soyu Lisa curry da thyme. Saiki dauko plantain kiyi mata yanka a tsaye iyakar yanda kikeson kaurin ya kasance.
- 3
Sai ki dauko plantain din kiyi round da ita ya zagaya kamar zobe sai kisa had in kifin a tsakiya sannan kisa toothpick ki soke a kwance yanda bazai ware nadin da kikayiba.
- 4
Idan kin gama said ki tsoma a ruwan kwai ki soya.
Similar Recipes
More Recipes
-

Chicken Pesto Stuffed Portobello Mushrooms
Rebecca Dunsworth
-

Shobha Deshmukh
-

Aloo Paratha (Stuffed Flatbread)
MJ's Kitchen
-

Swaminathan.V
-

Refreshing Summer Onion & Tomato Salad
Gurpal kaur Ubhi's {Heavenly Jewel Kitchen}
-

AllDay Meal
-

Emperor Nasi Goreng
-

jglehenbauer
-

Raven
-

jglehenbauer
-

Christina
-

jglehenbauer
-

Hopeiphie
-

Kezzy Gachihi #KezzyBaker
-

Irene Peters Abuja Mom 4
-

Christina
-

Husna kubau
-

Husna kubau
-

Christina
-

Tasty Bites Kitchen
-

Mimi(FoodieArt)
-

Meenat Kitchen
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6670905










Comments