Farfesun kayan ciki

#kanostate duk acikin nama nafison kayan ciki musamman idan anyishi da romo hmmm....
Farfesun kayan ciki
#kanostate duk acikin nama nafison kayan ciki musamman idan anyishi da romo hmmm....
Steps
- 1
Dafarko ki wanke kayan ciki sosai sannan ki zuba a tukunya ki Dora ki yanka albasa kisa citta da tafarnuwa sai masoro, sannan kisa maggi da gishiri ki Dora a wuta.
- 2
Sannan ki jajjaga attarugu tattasai tumatur da albasa ki zuba akai sannan ki zuba Dan mai cokali daya kibarshi yayta dahuwa har yayi taushi saiki kwashe aci.
Similar Recipes
More Recipes
-

Chana And Masoor Dal Pakoda (For Tea-Time And Evening Cravings)
Navnita Jaiswal
-

Aishwarya Kitchen A
-

pinal Patel
-

Heenaba jadeja
-

Thecha filled Aloo Pakora Chaat
Madhumita Bishnu
-

Sparkling Pomegranate Fizz Anaar Soda
Rumana Irfan
-

ShaiLeeds
-

cudi
-

Sarvat Hanif
-

Jeanne Sutton
-

FamilyOf8
-

Yorkshire Pudding recipe of Gordon Ramsey
skunkmonkey101
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Spaghetti w/ Chunky Vegetable Sauce
Living Without A Gallbladder
-

Meenat Kitchen
-

Fatima Ibrahim(Albint,s Cuisine)
-

Living Without A Gallbladder
-

Meenat Kitchen
-

mariya Mukhtar shehu -

Whosayna’s Garlic Steak and Stir Fried Veggies
Husseina Nazir
-

Faithluv -

Navinder Kaur
-

Faithluv




Comments