Steps
- 1
Idan kika wanke waken awarar dai ki kai a markado miki
- 2
Ki tace ki aza a wuta idan ya tafaso ki saka ruwan yami
- 3
Sai madararta zama ruwa awarar ta hade hade tayi gumba
- 4
Saiki sa a buhu ko mataci ki tsane shi idan ya tsaye ruwan saiki yayyanka kisa a ruwan magi da gishiri
- 5
Ki aza mai a wuta ki soya
- 6
Ki yanka albasa da tattasai(Green)
- 7
Kisama awarar yaji da albasar da tattasai da mai.Aci lpy
Similar Recipes
More Recipes
-

Sudipa Gope
-

Fried Chicken in Panko Breadcrumbs
Xavier Seror
-

Karuna Naveen Chandwani
-

Mad Cook
-

Sudipa Gope
-

1 Ingredient Watermelon Sorbet
Rumana Irfan
-

Quick Sprout Salad Masala Rice
Bina Anjaria
-

Archana Agrawal
-

Jeanne Sutton
-

FamilyOf8
-

Yorkshire Pudding recipe of Gordon Ramsey
skunkmonkey101
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Living Without A Gallbladder
-

DragonsNeedToEat
-

Jahun's Delicacies
-

Living Without A Gallbladder
-

Crunchy rum flavoured chinchin
Nkeiruka Obiageri Obiagwu
-

mariya Mukhtar shehu -

Ayshameen
-

Zahal_treats
-

Ayshameen
-

Princess Amrah
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6702116







Comments