Rice, stew, fish and salad
Steps
- 1
For the rice, zaki wanke shinkafa ki dora ruwan ki, Ya tafasa saiki juye shikafan ki akai da zaran tayi laushi saiki juye ta ta tsane saiki maida ta ki rage wutan ta qarasa.
- 2
Salad, xaki wanke lettuce kisa masa dan gishiri ki wanke, ki yanka qanana, sannan ki aje ki yanka tomatoes, saiki wanke green cabbage Ki yanka saiki hadesu Ki kawo mayonnaise ki juya Sosai.
- 3
Fried fish, zaki wanke kifin ki barshi ya sha iska sannan ki dora mai yayi zafi in yayi zafi saiki na saka kifin ki jerasu ki soya ki juya bayan in yayi ki fitar shikenan.
- 4
Stew Ki hada Taruhu albasa tattasai ki blending saiki soya kisa dandano.
Similar Recipes
More Recipes
-

Suchitra S(Radhika S)
-

Anoli Vinchhi
-

Durreshahwar Khan
-

Muniswari.G
-

Oven-roasted chicken drumsticks
Sarvat Hanif
-

Namrata’s Signature Baingan Anda Recipe
Namrata sarmah
-

culinarycubit
-

Bina Anjaria
-

Shilpa Shah
-

ldscorpio1
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Joseph Hoffman
-

Living Without A Gallbladder
-

Larry Page
-

Shashi Rani
-

Baked Purple yam-Potato Handvo
Jasmin Motta _ #BeingMotta
-

Maryann -

Rupali Kolvekar
-

Roast squash and sage soup - vegan
Alessandra
-

Chikodi amadi -

Purvi Modi
-

Sweet potatoes and gizzard stew
Chikodi amadi -

Ayushi Bothra








Comments