Danmalelen gasara
Jigawa state
Steps
- 1
Ki jiqa gero ki markada ki tace idan ya kwanta ya xama gasara me kauri
- 2
Ki Dora ruwa a tukunya kisa gishiri da maggi idan ya tafasa saiki sami gasara amma karki tsinkata da kauri xakina xubawa kina juyawa da muciya har yayi tauri saiki rufe kamar minti biyar ki sauqe
- 3
Ki xuba a flet kin daka yajinki me dadi kin yanka albasa kin soya manja saiki xuba yaji sannan manja sai albasa aci dadi lfy😋😋😋
Similar Recipes
More Recipes
-

Daneji Kitchen
-

Jigisha Modi
-

Vedangi Kokate
-

Mirchi Thecha (No Onion No Garlic)
Nikita Singhal
-

Deepa Rupani
-

Suchitra S(Radhika S)
-

Cafe-Style Matcha Latte at Home 🥛🍃
AllDay Meal
-

Sudipa Gope
-

Jarrod Milstead
-

Aladdin
-

Living Without A Gallbladder
-

Sarita Mulakala -

Mandeep Karwasra
-

Payal -

Mulunga Alukwe
-

Chirag Mehta -

MrsG -

Auntyn Hibbat
-

Lyndsey The Cozy Kitchen
-

Renu Bala
-

Alessandra
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6850209












Comments