Steps
- 1
Ki yanka tumatur da albasa sa a daka magin a zuba akai.
- 2
A fasa kwai a kai.
- 3
Sannan sai a kada shi sosai.
- 4
A saka man gyada a kasko inyayi zafia zuba rabin kwan a ciki.
- 5
Sai a nado shi ya hada yayi kauri sai a zuye sauran wanda aka rage yayi tudu yadda idan antashi yankawa zaiyi kauri.
- 6
A fere dankalin asaka a ruwa.
- 7
In angama a dauko wuka a yankaci kananun yanka a kwance fale fale a wanke a tsane shi.
- 8
A zuba Mai a kasko yayi zafi sai a saka dankalin a ciki, abarshi ya soyo idan ya soyu inkin dago zaki ga bashida nauyi.
- 9
Bayan angama sai a zuba a plate a saka roasted chicken ayanka kwan sannan sai ayi ganishing da albasa mai lawashi da tumatur za a iya ci da tea ko jus.
Similar Recipes
More Recipes
-

Purab_Paschim_ka_Pyaala(Mango_Gandhoraj_lemon_smoothie)
Swati Ganguly Chatterjee
-

Moringa Masala Chaas (Moringa Spiced Buttermilk)
Krishna Dholakia
-

Drumstick Potato Poppy Seeds Curry (Bengali style Danta-Aloo Posto)
Amrita Chakroborty
-

Bina Anjaria
-

deoyani
-

Crispy Garlic Butter Baked Potatoes
Pinkblanket's Kitchen
-

Lemon mint kadha for digestion
DROOLSOME MORSEL BY AFREEN WASEEM
-

Pacman
-

Potato broccoli ham and cheese soup
Jarrod Milstead
-

Lemon and Herb Grilled Chicken
Cooking with Kimberly Wood
-

jenscookingdiary
-

skunkmonkey101
-

Maryama's kitchen
-

iamacook
-

Vic Gardner
-

sadeeqa's kitchen -

sadeeqa's kitchen -

Sa'adah Eelham Abduho
-

Shamsiya Sani
-

Kudi Ratu
-

Slyvin Opara Sylvester
-

yasmeen

















Comments