Miyar wake
Steps
- 1
Dafarko zaki surfa waken ki,ki wanke shi tap, ki cire hancin da dadi, sai yayi karka
- 2
Sai kisa shi a wuta,ki duba ishshen ruwa da yar albasa ki barshi yai ta dahuwa yayi laushi har sai ya farfashe.
- 3
Sai ki soya man ki da kayan miyan ki, ki zuba gishiri da sinadarin dandanon ki, sai ki juye dafefen waken ki, ki burge shi da kyau, sai ki zuba kifin ki.
- 4
Zaa iya ci da tuwan shinkafa, tuwan masara Ko semi.
Similar Recipes
More Recipes
-

Gabriel Ivarsson
-

Jordan Pearson
-

Cluelesskitty
-

Shital Jataniya
-

Idris style Lucknowi Chicken Biryani
Madhumita Bishnu
-

Desi Pau Bhaji Meets Italian Pasta
Bina Samir Telivala
-

Amanda Mayumi
-

Soumini Bhattacherjee
-

Tina
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

NCCook
-

Teresa Tsang
-

cookwhenbored
-

Living Without A Gallbladder
-

Rahma kabir
-

cookwhenbored
-

Emryson's Kitchen
-

Sneha Jubin -

Deepa Dewani
-

Aishwarya Kitchen A
-

Pooja M. Pandit
-

Abjm belle affairs
-

Neelima Mishra
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6930133








Comments