Miyar zogale
#Northernsoup consent
Steps
- 1
Zaki tafasa nama da albasa da kayan kamshi.sai kikawo kayan miyarki Wanda Dama kin markada ko kin jajjaga baa son markadan yayi laushi.sai ki zuba akan namanki suna dahuwa sai ki zuba mai gishiri.sai kidaka gyada wadda za isa sosai ki zuba sai ki rage wuta tana dahuwa ahankali sai kisa maggi.
- 2
Sai kawo zogale ki zuba ki dandani kiji yadda miyarki take sai rude yaci gaba da huwa zuwa minti gama 10 sai ki sauke.ki zuba man shanu.sai kici da kowanna irin tuwo ko kici haka.ki
- 3
Amma zogalen kiyi amfani da bushashe yafi kyau amiyar.kuma kafin ki zuba ki marmashi ki jika da ruwa.
Similar Recipes
More Recipes
-

Vietnamese Chicken & Cabbage Salad
Bee Vinitra
-

लौकी और कच्चे केले से बना फलाहारी सेहतमंद कटलेट।
Prachi Maheshwari
-

Anda Ghotala (Surat Street Food)
Bethica Das
-

Cluelesskitty
-

Bina Anjaria
-

Soft Pancakes for a Slow Morning 🥞
AllDay Meal
-

Jessa
-

Layla (lulu)
-

Jessa
-

Larry Page
-

Srishti Singh
-

Pooja Narang
-

Chima baby (Abujamum)
-

Sonal Modi
-

Sushree Satapathy
-

Thieboudienne (Senegalese jollof rice)
chefhafsat
-

chefhafsat
-

Ummuabul
-

Darshna Bhatia















Comments