Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Fulawa
  2. Garin wake
  3. Yeast
  4. Gishiri kadan
  5. Man suya
  6. Garin gero da tsamiya
  7. Kayan kamshi da suga

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki hada fulawa da grain wake kadan kisa yeast ki kwaba da ruwan dumi ki rufe ya tashizuwa minti 15.sai ki Dora kaskon suya kisa mai in yau zafi saiki Fara soyawa

  2. 2

    Ki Dora ruwa a tukunya inya tafasa ki Dama garin gero da ruwan tsamiya da kayan kamshi saiki zuba akan tafashashshan ruwanzafi sai ki sauke bayan yadan huce saiki kara Dama ruwan tsamiyar da garin gero ki zuba akan kunun amma karyayi yawa kar yayi kadan, sai kisa suga kisha

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummuabul
Ummuabul @B171161
on
Jigawa State

Comments

Similar Recipes