Steps
- 1
Da farko zaki fara mixing ɗin sugar da butter har sai yazama fluffy
- 2
Saiki fasa ƙwai kizuba aciki ɗaya bayan ɗaya kina motsawa
- 3
Saiki tankaɗe flour kisa baking powder aciki, idan vanilla ɗin gari ce itama sai a haɗa acikin flour ɗin
- 4
Saiki juye dry ingredients acikin wet ingredients ɗin
- 5
Saiki shafa butter ajikin abinda zaki gasa, wannan nayi amfani da containers ɗin moimoi ne, saiki zuba batter ɗin ki gasa. Sai nayi garnishing da grapes.
Similar Recipes
More Recipes
-

Madhvi Srivastava
-

Heena Jani
-

Kshama's Kitchen
-

Bethica Das
-

Soumini Bhattacherjee
-

Shradha Nema (foodgazin')
-

Ananthi @ Crazy Cookie
-

Foram C. Virani
-

Cooking with Kimberly Wood
-

Easy Beef and Broccoli instant Pot
ldscorpio1
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Fred L
-

Teresa Tsang
-

Fried potatoes/plantain and egg sauce plus banana
God'sgrace Abjmom
-

Chef Bon Bon
-

KAITA'S KITCHEN
-

Richard Scott Cunningham
-

TheSimpleKitchen
-

Maureen 😀
-

Miss Fluffy's Cooking (Angie's Italian Cooking)
-

Chef Bon Bon
-

KAITA'S KITCHEN
-

Rimpa Bose Deb
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/7027682







Comments