Steps
- 1
Da farko za'a wanke kaza da kyau
- 2
A ƙasan tukunya zaa zuba albasa sannan azuba kazar
- 3
Sai kuma aƙara wata albasar daga sama
- 4
Ba zaa zuba ruwa ba, sai asa wuta kaɗan sai arufe, zaa bari sai ruwan kazar ya tsane sannan azuba ruwa. Yin haka yana taimakawa wurin rage ƙarnin kazar
- 5
Sai azuba ruwa daidai yadda kazar zata dahu kuma wanda zaiyi ɗan romo, sai a daka tarugu da albasa sai a zuba, sannan asa su maggi, curry,garlic tareda lawashi
- 6
Sai abar kazar tadahu, idan yayi za'aji ƙamshin ya chanza. Idan yadahu sai aƙara zuba albasa da lawashi akai.
Similar Recipes
More Recipes
-

Spicy George Foreman
-

Bukharicooking vlogs
-

Shital Jataniya
-

Jacket Potatoes with Cheese Filling
ALEX xx ✈🇬🇧🇱🇹
-

Mango Shrikhand - Aamrakhand - Indian traditional desert
Manisha Sampat
-

Ruchi Agarwal
-

ifuchi
-

Priyangi Pujara
-

ifuchi
-

Jade Milstead -

Nikki Cagle
-

Nikki Cagle
-

KAITA'S KITCHEN
-

Sushree Satapathy
-

Susie Loeffler
-

Hemali Bosmia
-

Stewed liver served with ugali
Abigael Manaba
-

Hemali Bosmia
-

Scrambled eggs #Authormarathon#
Joy Maina_Bahati Chao
-

S.Njama
-

Millet porridge#author marathon
Lucie Warigiah
-

Faith ele
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/7078149











Comments (5)