Steps
- 1
Zaki zuba fulawar ki amazubu saiki saka gishiri da paking powder ki zuba ruwa kadan ki kwaba kwabin meat 5 ki murzata sosai sannan ki rufe ta da laida minti talatin
- 2
Intayi munti talatin saiki dakkota zakiga ta yi laushi saiki murzata tayi 4kwana saiki dakko huka ki yan kata layi layu
- 3
Saiki dakko kowace daya ki murzata saiki dakko gefen ki hada da daya gefen tayi rahul kenan saiki zuba mai ahuta inyayi zafi saiki soya ta
- 4
Saiki dakko tukunya kizuba sugar da laimon tsami,kadan ko venegar saiki zuba ruwa kadan kidora ahuta yadahu
- 5
Saiki zuba dubulan din aciji kijuya sosai ko ina yaji saiki sauke shi ki juye
Similar Recipes
More Recipes
-

Vedangi Kokate
-

Diet biscuits with custard flavour 🫓 🫓
Kulsoom Bukhari
-

Nutan Shah
-

Gatte ki kadhi and dry Masala gatta
Prachi Maheshwari
-

Suchitra S(Radhika S)
-

Sangita Vyas
-

Hema Wane
-

Mridula Srivastava
-

⚡Welderwoman⚡
-

E E -

chris gee -

Utiya Bello
-

Vimmi Sharma
-

Hot and spicy Chicken breast with weggies
Bashariya abubakar -

Lewis Buckley
-

Jayakrite Kande
-

Shree Kitchen
-

Vimmi Sharma
-

Vickys Balsamic Tomato Chicken, GF DF EF SF NF
Vicky@Jacks Free-From Cookbook
-

Vimmi Sharma
-

Vidita Bhatia























Comments