Steps
- 1
Ga shinkafa nan 1cup kafin a ɓarzata
- 2
Bayan an ɓarza shinkafar
- 3
Anan ga ɓarzazzar shinkafa, da tarugu, albasa, lawashi, maggi, food colours
- 4
Ga ɓarzazzar shinkafar nan na wanke
- 5
Nasamu colander ta ƙarfe nasaka buhu aciki sannan nazuba ɓarzazzar shinkafar, naɗora a wuta taɗan dahu kaɗan
- 6
Bayan tafara dahuwa saina kwashe nazuba acikin roba
- 7
Nazuba ruwan sanyi na wanke, sannan saina matse shinkafar
- 8
Bayan na wanke na matse na maida a roba nazuba albasa
- 9
Saina zuba lawashi
- 10
Saina rabashi gida 3 domim inason nasa kalar abinci
- 11
Anan nazuba maggi, na yanka tarugu nazuba acikin duka, curry nazuba shi acikin brown n yellow dambu sannan na maida a wuta domin ya idasa dahuwa.
- 12
Bayan ta dahu kuma nasamu bowl nazuba dambuna nayi layering ɗinshi sannan nasa a plate, na yanka albasa, tumatir, nazuba yaji da maggi da mai a bowl.
Similar Recipes
More Recipes
-

Bethica Das
-

Yummy everyday
-

Sudipa Gope
-

Sudipa Gope
-

Healthy tasty energy yukt drumstick soup
Ramaben Joshi
-

Pabi Chettri
-

Barnali Debdas
-

Deepa Rupani
-

Vidyutaa Kashyap
-

Sangita Vyas
-

⚡Welderwoman⚡
-

E E -

chris gee -

Bethica Das
-

Banana wall bread fruit sandwich
Divya Konduri
-

Instant Sweet Urad dal porridge
Praba sri
-

Siddak
-

Bethica Das
-

Bethica Das
-

Reena Wadhwa
-

Bethica Das
-

Deepsikha Chakraborty
-

Ronny

















Comments (17)