Gandan Fatan Saniya

The Hurzaish Kitchen @cook_14400755
Nagaji da cin shinkafa shine na deciding na yi Ganda
Gandan Fatan Saniya
Nagaji da cin shinkafa shine na deciding na yi Ganda
Steps
- 1
Ki wanke Fatan sosai, saiki Dora Akan wuta na tsawon 1 hour.
- 2
Ki duba kiga koya dahu, inbeyiba ki qara mashi ruwa da Maggi saiki rufe.
- 3
Ki jajjaga kayan Miya ki zuba akan Fatan dake kan wuta, tareda manja ludayi karami daya, tareda kayan yaji da gishiri da Maggi, saiki rufe tukunyan.
- 4
Kina dubawa lokaci lokaci har Sai kintaba kinji yayi laushi lugub saiki saike. Aci dadi lafiya.
Similar Recipes
More Recipes
-

Muniswari.G
-

Ananthi @ Crazy Cookie
-

Bee Vinitra
-

Swati Sheth
-

Foram C. Virani
-

Prachi Maheshwari
-

Jibita Khanna
-

Seema Sharma
-

Sinta Sofiana Putri
-

Christina
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

eshivers
-

Oven Baked Blackened Snapper w/ Asparagus
Cooking with Kimberly Wood
-

Tara S.
-

Zarna B V
-

Nûnû
-

Nûnû
-

Jollof macaroni en spaghetti and boiled egg
nafeesa nuhu
-

Monty Gera
-

Maryam MG
-

Ayyush_hadejia
-

Noor_confectionary
-

Little Hearts
-

Fatima muh'd bello
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/7319508





Comments