Tuwon Shinkafa da Miyan taushe (pumpkin soup)

Tuwo is my best food ever😋❤️ My Siblings are even praying that Allah yasa kar tuwo ya min tsiro😂😂 Lol😂
Tuwon Shinkafa da Miyan taushe (pumpkin soup)
Tuwo is my best food ever😋❤️ My Siblings are even praying that Allah yasa kar tuwo ya min tsiro😂😂 Lol😂
Steps
- 1
Ki dora ruwa a wuta, ki wanke shinkafar ki ki zuba har sae tayi laushi sosae,zaki iya kara ruwa idn ruwan sun shanye, sae ki tuka ki rage wutar bayan ya silala sae ki kwashe ki luliya a leda kuh a mãrã.
- 2
Ki fere kabewa ki wanke ki dafa Shi sae kiyi blending ko ki daka a turmi. Ki zuba mai a tukunya ki soya kayan miyanki sae ki zuba ruwan nama ki kara da ruwa, ki zuba tafashen naman ki sae ki zuba kayan dandano ki zuba kabewa da kika blending.
- 3
Ki wanke Alayyahun ki da gishiri sae ki kara wanke Shi da ruwa. Ki yanka kanana ki ijje gefe, ki yanka Albasa ta tsaye(sliced) ki zuba, bayan minti 2 sae ki xuba Alayyahun ki ki sa curry da sauran kayan kamshi. Ki rage wutar sosae bayan minti 2 sae ki safke.
Similar Recipes
More Recipes
-

Supriya Devkar
-

Bhavnaben Adhiya
-

Suchitra S(Radhika S)
-

Mukti Sahay
-

Arezu
-

Lakshmi Sridharan Ph D
-

Surekha Dongargaonkar
-

Hafsat Abdullahi
-

Sudipa Gope
-

Cauliflower "Mac" and Cheese (Keto friendly)
StephieCanCook
-

Sotay
-

Chef Weird Beard
-

Sotay
-

Ila Palan
-

jiniya -

Reena Verbey
-

Miss Fluffy's Cooking (Angie's Italian Cooking)
-

Spaghetti and beef sauce with lime water
Faith Osaretin -

zuby's kitchen
-

Abha Agam Singh
-

rukayya habib
-

Ay-sher Sadauki -

Chhaya Raghuvanshi







Comments (3)