Steps
- 1
Ga abubuwan danai amfani dasu
- 2
Nafara yin per boiling din shinkafa na juye a siever na ajiye
- 3
Wannan ruwan tafashen kaza ne
- 4
Gashi nan na juye per boil rice dina da carrots da peas
- 5
Gashi nan na gauraya zan rufe nabarsu su nuna
- 6
Na zuba man gyada a pan
- 7
Yayi zafi man na zuba albasa
- 8
Na zuba jajjagen attaruhu da tattasai
- 9
Na zuba tafashen naman kaza
- 10
Na zuba spices da seasonings
- 11
Na zuba sweet corn
- 12
Na zuba red kidney beans
- 13
Na zuba shinkafan
- 14
Na gauraya zan rufe ya turara
- 15
Gashi nan nayi serving zanci da salad
- 16
For d salad nayi amfani da latas tumatir albasa cucumber da beetroot,
- 17
Na yayyanka su na saka madara dana dama da ruwa da salt da sugar nasaka black pp powder nasaka bama na gauraya na saka kwai dafaffe nayi garnish da beetroot
Similar Recipes
More Recipes
-

Pabi Chettri
-

chef Nidhi Bole
-

Lemon Dal/ Lemon Tuwar Dal For Summer
Navnita Jaiswal
-

Beena Radia
-

Kulsoom Bukhari
-

Laju Gehani
-

Namrata sarmah
-

Hema Wane
-

ifuchi
-

Sausage and Cabbages in Tomato Sauce
skunkmonkey101
-

Sweet pickled vegetables Japanese style
Coozy Life
-

Chef Bon Bon
-

carrie
-

Fried Irish potatoes,plantain and oven baked chicken
Afrah's kitchen
-

Saru Kamboj
-

Mariya Balarabe Gambo -

Abjm belle affairs
-

Satya Jha
-

Mrs Ghalee Tk Cuisine
-

Minakshi Singh
-

Satya Jha
-

Chinese cabbage salad garnish wt beetroot
Mrs Ghalee Tk Cuisine
-

Shilpa Wani























Comments