Tuwon flour me turare da miyan wake

Kinaci saikin manta inda kike SBD dadi
Tuwon flour me turare da miyan wake
Kinaci saikin manta inda kike SBD dadi
Steps
- 1
Da farko ki sami flour me,,saiki Dora ruwanki akan wuta daidai yadda kikeso amma kada yayi yawa,,saiki xuba flour cikin matacin taliya ki rufe ki dauka a hankali ki Dora kan tukunya,,kisa wuta ruwan yana tafasa tiririn yana turara miki flour,,kamar minti sha biyar
- 2
Sannan kafin ya turara ki safi flour kamar gwangwani daya da rabi ki kadata a ruwa kamar yadda zakiyi rude
- 3
Saiki sauqe wancan flour na matacin taliya a qasa ya gama turara zakiji yana qamshi kuma flour ya sauya kala,,
- 4
Saiki zuba man quli cikin flour da kika turara ki murje ta zakiga tayi santsi
- 5
Can kuma rudenki ya dahu sosai saiki na zuba flour kadan kadan kina tuqawa zakiji yayi lumui kamar hanta
- 6
Zaki rufe kamar minti biyar ki kuma tuqawa saiki sauqe zaki iya yimai malmala kisa a Leda ko style da kikeso saiki yan yanka shi da wuqa,,shi wannan tuwon ko ya kwana biyu bashi lala cewa
- 7
Miyan wake ko miyan da kikeson ci is okey
Similar Recipes
More Recipes
-

Homeroom's Classic Mac - the Mac & Cheese Cookbook
Cluelesskitty
-

Maeli -

Maeli -

Maeli -

Maeli -

Maeli -

Maeli -

Maeli -

Cauliflower "Mac" and Cheese (Keto friendly)
StephieCanCook
-

Sotay
-

Chef Weird Beard
-

Sotay
-

HAUWA Ahmad -

Rava-Moong Tacos with Stuffed Chicken
Mousumi Bhattacharjee -

Mousumi Bhattacharjee -

Mousumi Bhattacharjee -

Chibob - Abujamom 123
-

Fatima
-

Halymatu
-

Ummu Adnan -

Dg Kolis Bakery🍩🍽🎂🍰




















Comments