Farar shinkafa da miyar kwai

Wanan abinci yayi dadi sosai ku gwada nasan zaku ji dadinsa#katsinagoldenapron
Farar shinkafa da miyar kwai
Wanan abinci yayi dadi sosai ku gwada nasan zaku ji dadinsa#katsinagoldenapron
Steps
- 1
Zaki samu shinkafar ki ki wanketa sai ki daura ruwa a tukunya idan ya fara tausa sai ki zuba shinkafar ki ki rufe ta zuwa minti 30 tayi
- 2
Sai ki gyara kayan miyar ki ki markada su ki aza mai aka wuta ki yanka albasa idan ta fara kamshi sai ki zuba kayan miyar ki soya su zuwa kinti biyar haka sai ki kawo d'and'ano ki zuba kisa tafarnuwa da chitta ki motsa ki rufe ta kara tsanewa bayan nan sai ki fasa kwai ki kada shi ki zuba ciki ki juya ki barta minti biyu tayi
Similar Recipes
More Recipes
-

Madhumita Bishnu
-

Jigisha Modi
-

Rosemary, Herbal, Refreshing Masala Tea, Fresh Rosemary, for Good Health
Nargis shaikh Shaukat
-

Sampada Shrungarpure
-

Sampada Shrungarpure
-

Hema Wane
-

Pragati Hakim
-

Eat Whole 2 Thrive
-

Yodaga
-

Christina
-

Trutti-frutti Dryfruits Shrikhand
Jasmin Motta _ #BeingMotta
-

Nathira Shahul
-

Shalu Thakral
-

Achieng Mmbwanga
-

Mixed veg multigrain chilla sandwitch
satvik rasoi
-

Subhashni Venkatesh
-

Kamogelo Maleka (KmCooking Obsession)
-

Nontie -

Chef Alka Singh Tomar.(Blogger)
-

Cheesy pasta with thyme and sausage
RayHay Mum











Comments