Garau garau

#garaugaraucontest
Ina matukar son shinkafa da wake a cikin nauikan abinci sbd yanada amfani ajikin dan adam musamman ma wake kuma gashi idan aka hada shi da kayan lambu😍
Garau garau
#garaugaraucontest
Ina matukar son shinkafa da wake a cikin nauikan abinci sbd yanada amfani ajikin dan adam musamman ma wake kuma gashi idan aka hada shi da kayan lambu😍
Steps
- 1
Zaki dora ruwa a tukunya idan ya tafasa saiki wanke wake ki zuba aciki dama kin tsince waken saiki dan jika kanwa kadan ki zuba aciki ki barshi ya dahu Amma ba ya dahu luguf ba saiki wanke shinkafa ki zuba
- 2
Ki zuba gishiri ki juya ki rufe ki barshi ya dahu saiki zuba maggi ki juya yayi kmr 5 minute saiki tace
- 3
Saiki turara shikenan saiki yanka kayan lambunki da kwai ki zuba kici😍
Similar Recipes
More Recipes
-

Dave Vishakha
-

The Kitchen Of Pamela Smith
-

Bhavnaben Adhiya
-

🪈🪈🙏🏾🙏Vrat Friendly Lauki Halwa🪈🪈🙏🏾🙏 (With Singhara Atta)
Bina Samir Telivala
-

Oyster design desiccated coconut sandesh
Barnali Debdas
-

Soumini Bhattacherjee
-

Seema Sharma
-

Radhika Shaparia
-

Tina
-

Keshma Raichura
-

Eat Whole 2 Thrive
-

Yodaga
-

Christina
-

Meenat Kitchen
-

plate my food
-

Vic Gardner
-

Cheryl
-

Deborah Sule Obaje
-

Andrea💛(Delish Cuisine)
-

Hilary
-

Maryam Kabir Moyi




















Comments