Shinkafa da wake da mai
Abincin danafi kyauna kenan#garaugaraucontest
Steps
- 1
Dafarko ki tsince wake sanan ki Dora ruwa a wuta ki wanke waken ki zuba, kisa masa maggi guda 2 domin yayi saurin dahuwa
- 2
Idan kin dannansa kinga yayi taushi ki wanke shinkafa ki zuba
- 3
Bayan mintuna 10 ki tace ruwan ki sake maidata domin ta karasa sanann kisa gishiri. Bayan minti 10-15 ta dahu ki sauke
- 4
Sanann ki yanka salad da albasa da leman tsami ASA man kuli da yaji aci dadi.
Similar Recipes
More Recipes
-

Mallika Ramshatriya
-

Hiroko Liston
-

Hiroko Liston
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Sarvat Hanif
-

Sudipa Gope
-

Bethica Das
-

Dasha Able
-

CoolJewel
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Double Drunk Borracho Beans (Instant Pot)
Chef Weird Beard
-

Shanda
-

Bukang - Abujamom
-

Bukang - Abujamom
-

thoko norah sifunda
-

White rice with liver and veggies
Joeey's Place
-

LOVETH VIRE
-

Sertou's Kitchen
-

marycooks
-

Gracebaby -

The Fish Cries Fowl and Medieval Bovine Jumps Time
skunkmonkey101
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/7732394








Comments