Soyayyar kaza da flour da dankali
seeyamas Kitchen @cook_16217950
#kanogoldenapron#sai mutum ya gwada tukun zaisan dadinsa
Soyayyar kaza da flour da dankali
#kanogoldenapron#sai mutum ya gwada tukun zaisan dadinsa
Steps
- 1
Zaki fere dankali ki soya sannan ki yanka kaza ki wanketa kisa mata sinadaran dandano da kayan kamshi kibarta tayi 2 hours
- 2
Sannan ki kawa flour kisa mata kayan kamshi itama kisa kazar a jiki sannan ki tsoma a ruwan kwai kisa amai kina soyawa
- 3
Saiki hada a faranti guda kisa biredi da tumatirin kwalba ana dangwala ana ci
Similar Recipes
More Recipes
-

Rumana Irfan
-

Rumana Irfan
-

Sarvat Hanif
-

Tom Jacobs -

Elyse Rose
-

Jowar Flour Chakali - Sorghum Flour Instant Chakali
Surekha Dongargaonkar
-

Crumbs & Chaos
-

Shari Meyer
-

Brad's eye of round steak over jalapeño cheddar polenta
wingmaster835
-

My Grilling Spot
-

Brad's sausage and asparagus quiche
wingmaster835
-

Potato Soup (made with ham and cheese)
frogzillian
-

The Sassy Sous
-

Bhavna Gaur
-

Shuchi Jain
-

Soyayyen dankali da gasasshiyar hanta
seeyamas Kitchen -

Akum Raj Jamir
-

Maman Ammabua -

Poonam Sardana
-

Miss Fluffy's Cooking (Angie's Italian Cooking)
-

Dorian Krol -

Tayyaba Tayyaba
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/7779847









Comments